![]() Al Quddus (القدوس) The Most Holy, Pure ( mai tsarki) Allah shi ne mai tsananin tsarkaka daga dukkan tawaya ko duk abin da mabarnata suke danganta masa.Al Malik (الملك) The King, The Sovereign Lord ( mamallakin sarki ubangiji) Allah ne ma'abocin mulki isasshe wanda ba shi da buƙata a cikin halittarsa, kuma mulkin nasa ba ya karewa, kuma shi ne wanda makarfafar komai take ikonSa. ![]() Wanda idan bala'i ya sami abin halitta sai ya bashi mafita.
0 Comments
Leave a Reply. |
AuthorWrite something about yourself. No need to be fancy, just an overview. ArchivesCategories |